Wata Kotun Majistare da ke Kano a ranar Litinin ta bayar da umarnin tsare wani mutum da ake zargi dauke da katin zabe na dindindin guda 29 a Kano.
A karon farko a tarihi hukumar tara haraji ta tarayya ta samar da kudaden shiga Naiara trilliyan 10.1 a shekarar 2022.
Hukumar yaki da cutuka masu yaduwa a kasarnan NCDC ta tabbatar da cewa adadin wadanda suka mutu sanadiyar cutar mashako sun haura 32 a jihar Kano.
Jami’ar Bayero dake Kano ta musanta rahotanni da ake yadawa a kafafen sada zumunta na zamani da ke bayyana karin kudin makaranta.
© Copyright 2023 Steam Broadcasting and Communications Limited & Aiir