Kotu ta Rushe Shugabancin David Mark a Jam'iyyar ADC, ta Soke Takarar Atiku
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tsige shugabannin jam’iyyar ADC karkashin jagorancin Sanata David Mark, tare da soke dukkan matakan da suka dauka a madadin jam’iyyar.
© Copyright 2026 Steam Broadcasting and Communications Limited. Powered by Aiir.