On Air Now

ZANGON MARAICE

3:00pm - 8:00pm

An 'Daure Wasu Sojoji 30

SOJOJI

An gurfanar da sojoji 227 da ke yaki da masu tayar da kayar baya a yankin Arewa maso Gabashin kasar nan a gaban wata kotun hukunta lefukan soji ta musamman da rundunar soji ta kafa, bisa aikata laifuka daban-daban na rashin da’a.

Kwamandan rundunar Operation Hadin Kai, Manjo Janar Christopher Musa ne ya bayyana haka a lokacin kaddamar da wata kotun wadda za ta yi shari’ar sojoji 29 a shalkwatar  rundunar dake  Maimalari a Maiduguri, babban birnin jihar Borno.

Ya ce an bada shawarar  sallamar wasu sojoji 4 sannan kuma za a daure wasu 30 a gidan gyaran hali.

Comments

Add a comment

Log in to the club or enter your details below.

A Biyo Mu a Shafukan Sada Zumunta

Today's Weather

  • Kano

    Sunny intervals

    High: 37°C | Low: 23°C