Ya ce yana neman tsayawa takarar domin inganta rayuwar 'yan Najeriya...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya yi kira ga hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, data magance matsalolin cikin gida take kawo mata tarnaki wajen yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi.
‘Yan bindiga sun harbe wasu jami’an yansanda guda biyu tare da wani Matashi har lahira, a yayin wani hari da suka kai wata Mahadar kan titi dake karamar hukumar Ahiazu Mbaise ta jihar Imo.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta ce jami’an tsaro...
Hukumomi sun ce an tura ƙarin jami'an tsaro a yankin
Cikin Fasinjojin akwai wani mutum da ake kyautata zatton dan Asia ne da kuma
Gwamnatin Tarayya za ta horas da mata guda dubu 2, Da suka fito daga jihohin Jigawa da Adamawa da Kaduna sai nan Kano da jihar Anambra sai Neja da kuma Babban Birnin Tarayya Abuja, harkokin da suka shafi noma a zamanance.
Yawan kudin da jama’ar kasar nan suka kashe a bangare kiran waya da kuma siyan Data ya karu da kimanin naira Tiriliyan 2 da bilyan 59 a cikin watanni 9n farko na shekarar da muke ciki.
kungiyar nan mai rajin tabbatar da adalci a hukumomi da ma’aikatun gwamnati SERAP, ke yin kira ga bankin duniya da ya dakatar da baiwa jihohin kasar nan 36 lamuni, saboda zargin karkatar da kudaden da suke yi
Rashin nasarar da kungiyar Super Eagles tayi bai yi wa...
Shugaban kasa, Bola Tinubu da mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima da masu taimaka musu a fadar shugaban kasa, za su kashe kudi naira biliyan 15.961 wajen tafiye-tafiyen kasashen waje da na cikin gida a shekarar 2024.
Babban hafsan sojin kasa, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, a ranar Talata, ya halarci jana’izar mutanen da suka mutu, inda ya bayyana mummunan harin da aka kai ta sama wanda ya kashe akalla mutane 85 a matsayin abin takaici.
'Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya bayyana bakin cikinsa kan harin bam da sojojin Najeriya suka kai a daren Ranar Lahadi a kauyen Tundun Biri dake jihar Kaduna, a yayin bikin Mauludi.
Ana cigaba da fuskantar karancin tsabar kudi a babban birnin jihar Legas yayin da masu hulda da bankuna ke iya cirar naira dubu 10, inda wasu bankunan ba su da isassun kudi.
Wani mai sharhi kan al'amuran yau da kullum kuma mamba a kungiyar dattawan Arewa, Farfesa Usman Yusuf ya yi kira ga manyan jami'an sojojin Najeriya su yi murabus daga kan mukamansu sakamakon harin da jirgin yaki ya kai kan fararen hula a Kaduna ranar Lahadi.
Yace sun kama jarkokin burkutu da aka haɗa a matsayin giya.
© Copyright 2023 Steam Broadcasting and Communications Limited. Powered by Aiir.