On Air Now

ZANGON MARAICEN LAHADI

6:00pm - Midnight

Arsenal Ta Yi Wasan Kura Da Chelsea

ARSENAL DA CHELSEA

A yau ne za a fara buga wasannin zagaye na 32 na gasar cin kofin tarayya na shekarar 2023 tare da tsaffin wadanda suka lashe gasar Rangers International FC dake Enugu da Kano Pillars yau a Abuja. A baya Kano Pillars ta taba haduwa da Ranges sau 14, inda ta yi nasara a wasanni biyar, ta yi kunnen doki biyar

A wani bangaren kuma,  Martin Odegaard ya temakawa kungiyar ta Arsenal zuwa  saman teburin gasar  Premier yayin da dan wasan tsakiya na kasar  Norway ya zura kwallaye biyu a ragar Chelsea   a  wasan da aka tashi  da  ci  3  da  1 a ranar Talata.

A karshe  kuma   kungiyar kwallon kafa ta Paris St-Germain ta dakatar da Jagoran  tawagar  yan wasan    Argentina Lionel Messi na tsawon makwanni biyu bayan ya tafi kasar Saudiyya ba tare da izinin kungiyar ba a wannan makon.