On Air Now

ZANGON MARAICE

3:00pm - 8:00pm

Dan Damfara Ya Yaye Rufin Masallaci (Bidiyo)

Bidiyon Masallacin da Dan Danfara Ya Yaye ma Rufi a Jigawa

Rundunar Yansandan jihar Jigawa ta tabbatar da kama mutumin Wanda rahotanni ke baiyana cewa ya aikata irin wannan Hali akan Masallatai sama da ashirin, kafin dubunsa ta cika.

Mutumin na bugewa ne da cewar  wata Kungiyar daga kasashen Larabawa ce ta bada umarnin Gina sabon masallaci a wajen.

Latsa hoton Masallacin dake sama domin kallon Bidiyon 🖕🖕

Comments

Add a comment

Log in to the club or enter your details below.

A Biyo Mu a Shafukan Sada Zumunta

Today's Weather

  • Kano

    Sunny intervals

    High: 37°C | Low: 23°C