On Air Now

Off Air

Midnight - 5:00am

Daukacin Canjin Shekar ‘Yan Wasa Da Aka Kammala a Kasuwar Hada-Hadar ‘Yan Wasa ta 2022 a Gasar Primiyar Kasar Ingila

Gasar Primiyar kasar Ingila, gida ne ga mashahuran kungiyoyin kwallon kafa masu arzikin gaske, wadanda da yawa daga cikin su suka bazama wajen cefanen ‘yan wasa daban-daban, yayinda suke shirye-shiryen tunkarar kakar wasa mai zuwa. Shafin yanar gizo na Arewaradio.com, ya karade wannan kungiyoyi domin tattara cinikayyar yan wasanni da aka riga aka kammala.

Hada-hadar Arsenal

‘Yan Wasan Da Suka Shigo

Marquinhos (Sao Paulo)

Fabio Vieira (Porto)

‘Yan Wasan Da Suka Fita

Dinos Mavropanos (Stuttgart)

Alexandre Lacazette (Lyon)

Jonathan Dinzeyi (Released)

Joel Lopez (Released)

Jordan McEneff (Released)

 

Hada-Hadar Aston Villa

‘Yan Wasan Da Suka Shigo

Philippe Coutinho (Barcelona)

Boubacar Kamara (Marseille)

Diego Carlos (Sevilla)

Robin Olsen (Roma)

‘yan Wasan Da Suka Fita

Indiana Vassilev (Inter Miami) Loan

Matt Targett (Newcastle United)

 

Hada-Hadar Bournemouth

‘Yan Wasan Da Suka Shigo

Babu

‘Yan Wasan Da Suka Fita

Gary Cahill (Sallama)

Brennan Camp (Sallama)

Ryan Glover (Sallama)

Connor Kurrran-Browne (Sallama)

Luke Nippard (Sallama)

Owen Palmer (Sallama)

Aaron Roberts (Sallama)

Jack Seddon (Sallama)

 

Hada-Hadar Chelsea

‘Yan Wasan Da Suka Shigo

Babu

‘yan Wasan Da Suka Fita

Antonio Rudiger (Real Madrid) Free

Andreas Christensen (Released)

Danny Drinkwater (Released)

Charly Musonda (Released)

Jake Clarke-Salter (Released)

 

Hada-Hadar Crystal Palace

‘Yan Wasan Da Suka Shigo

Babu

‘Yan Wasan Da Suka Fita

Martin Kelly (Sallama)

Jaroslaw Jach (Saallama)

Luke Dreher (Sallama)

Rian Jamai (Sallama)

Kanye Jobson (Sallama)

Nya Kirby (Sallama)

Joseph Ling (Sallama)

Sean Robertson (Sallama)

Sion Spence (Sallama)

Aidan Steele (Sallama)

James Taylor (Sallama)

Dylan Thiselton (Sallama)

 

Hada-Hadar Everton

‘Yan Wasan Da Suka Fita

Babu

‘Yan Wasan Da Suka Fita

Jonjoe Kenny (Hertha Berlin) Kyauta

 

Hada-Hadar Fulham

‘Yan Wasan Da Suka Shgo

Babu

‘Yan Wasan Da Suka Fita

Fabio Carvalho (Liverpool)

Cyrus Christie (Sallama)

Fabri (Sallama)

Michael Hector (Sallama)

Alfie Mawson (Sallama)

Jean Michael Seri (Sallama)

Timmy Abraham (Sallama)

Jacob Adams (Sallama)

Eric Ameyaw (Sallama)

Xavier Benjamin (Sallama)

Tyler Caton (Sallama)

Jerome Opoku (Sallama)

Jonathon Page (Sallama)

Julian Schwarzer (Sallama)

Jaylan Wildbore (Sallama)

 

Hada-Hadar Leicester

‘Yan Wasan Da Suka Shigo

Babu

‘Yan Wasan Da Suka Fita

Eldin Jakupovic (Released)

Vontae Daley-Campbell (Released)

Callum Hulme (Released)

Will Russ (Released)

Tyrese Shade (Released)

Jacob Wakeling (Released)

 

 Hada-Hadar Liverpool

‘Yan Wasan Da Suka Shigo

Fabio Carvalho (Fulham)

Darwin Nunez (Benfica)

Calvin Ramsay (Aberdeen)

‘Yan Wasan Da Suka Fita

Divock Origi (Sallama)

Loris Karius (Sallama)

Sheyi Ojo (Sallama)

Ben Woodburn (Sallama)

Elijah Dixon-Bonner (Sallama)

Luis Longstaff (Sallama)

Conor Bradley (Bolton Wanderers) A matsayin aro

Sadio Mane (Bayern Munich)

 

Hada-Hadar Man City

‘Yan Wasan Da Suka Shigo

Erling Haaland (Borussia Dortmund)

‘Yan Wasan Da Suka Fita

Fernandinho (Salllama)

Gavin Bazunu (Southampton)

Man Utd transfers

‘Yan Wasan Da Suka Shigo

Babu

‘Yan Wasan Da Suka Fita

Edinson Cavani (Sallama)

Juan Mata (Sallama)

Paul Pogba (Sallama)

Jesse Lingard (Sallama)

D'Mani Mellor (Sallama)

Reece Devine (Sallama)

Lee Grant (Sallama)

Paul McShane (Sallama)

Connor Stanley (Sallama)

Paul Woolston (Sallama)

 

Hada-Hadar Newcastle United

‘Yan Wasan Da Suka Shigo

Alex Murphy (Galway United)

Matt Targett (Aston Villa)

‘Yan Wasan Da Suka Fita

Oisin McEntee (Walsall)

Mo Sangare (Accrington Stanley)

Isaac Hayden (Norwich) Loan

Lewis Cass (Port Vale)

 

 

Hada-Hadar Tottenham

‘Yan Wasan Da Suka Shigo

Ivan Perisic (Inter) Free

Fraser Forster (Southampton) Free

Yves Bissouma (Brighton)

‘Yan Wasan Da Suka Fita

J'Neil Bennett (Released)

Jez Davies (Released)

Jordan Hackett (Released)

Khalon Haysman (Released)

Kacper Kurylowicz (Released)

Thimothee Lo-Tutala (Released)

Dermi Lusala (Released)

Josh Oluwayemi (Released)

Tobi Omole (Released)

Isak Solberg (Released)

Renaldo Torraj (Released)

Oliver Turner (Released)

Cameron Carter-Vickers (Celtic)