On Air Now

ZANGON BARKA DA SAFIYA

5:00am - 10:00am

Hoton bidiyon Gwamnan Kaduna kenan wato Malam Nasiru Elrufai dake tabbatarwa da Duniya cewa.

Muna Adduar Allah ya takaita dakuma samun lafiya ga dukkanin wadanda suke dauke da ita dama sauran cututtuka.

Hoton bidiyon Gwamnan Kaduna kenan wato Malam Nasiru Elrufai dake tabbatarwa da Duniya cewa, bayan gwajin da akai masa, bincike ya tabbatar da cewa yana dauke da Cutar Corona Virus.

Muna Adduar Allah ya takaita dakuma samun lafiya ga dukkanin wadanda suke dauke da ita dama sauran cututtuka.

 

#CoronaVirus #Covid19 #Elrufai Hoton bidiyon Gwamnan Kaduna kenan wato Malam Nasiru Elrufai dake tabbatarwa da Duniya cewa, bayan gwajin da akai masa, bincike ya tabbatar da cewa yana dauke da Cutar Corona Virus. Muna Adduar Allah ya takaita dakuma samun lafiya ga dukkanin wadanda suke dauke da ita dama sauran cututtuka.

Posted by Arewa Radio 93.1 on Saturday, March 28, 2020