On Air Now

ZANGON RANA

10:00am - 3:00pm

INEC Ta Kara Wa'adin Rijistar Katin Zabe

Da Dumi-Duminsa. Hukumar Zabe ta kasa mai zaman kanta Inec.....

Rahotanni na baiyana cewa Hukumar Zabe ta kasa Mai zaman Kanta Ta Amince da Tsawaita aikin rijistar Katin zabe har nan da bayan Kwanaki 60 masu zuwa.

 

Shugabar Ma’aikata ta kasa, Dr. Folasade Yemi Esan ce  ta baiyana haka a ranar Laraba a Abuja, Yayin wani zauren tattaunawa da aka shirya, Domin bukin Makon Ma’aikata na bana.

Tace  an gano Ma’aikatan har dubu ukku ne dauke da Takardun kammala Karatu na bogi, a sakamakon aikin tantancewar da Hukumar Ma’aikata ta kasa ke kan yi, kuma aka bada umarnin gaggauta dakatar dasu.

Tace  Ma’aikatan da aka gano na zuwa ne bayan bankado karin wasu Ma’aikata Dubu 1 da 500 dauke da takardun Bogi da suke yi aiki a ma’aikatun gwamnatin taraiyya.