On Air Now

ZANGON MARAICE

3:00pm - 8:00pm

Jigon Rahotonmu Na Wannan Makon, Sabon Tsarin Sufuri na Tasi Da Gwamnatin Kano Ta Bijiro Dashi

TAMBARIN IDON MIKIYA

Wata 4 kenan bayanda karuwar matsalolin kwacen waya da sauran miyagun laifuka suka sanya gwamnatin jihar Kano ta dauki matakin takaita ayyukan baburan Adaidaita-sahu daga karfe 10 na dare zuwa 6 na safe.

Matakin ya haifar da martani daban-daban sai dai domin share hawayen matafiya da masu kaiwa dare a bakin aiki, gwamnatin jihar Kano ta bada tabbacin bijiro da sabon tsarin Sufuri na Tasi domin zama mafita.
Kawo yanzu ko an samu Ingantuwar tsaro ko akasin haka? rahotannu na musamman a wannan mako da wakilinmu Caleb Jecob ya hada mana ya yi nazari akan matakin…
Ga Kamaludeen Muhammad da cigaban Rahoron...

More from Labarai