On Air Now

ZANGON DARE

8:00pm - Midnight

Karancin Gas A Kano Da Wasu Jahohin Najeriya

Karancin iskar gas da ake dafa abinci ya addabi sassan jihar Legas da wasu jihohin kasar nan.

Sauran jihohin da abin ya shafa, kamar yadda rahotanni suka bayyana sun hada da, Katsina da  Sokoto da Delta da  Kaduna da Kano.

Tun a karshen watan da ya gabata ne aka lura da tashin farashin farashin makamashin.

Masu gidajen  gas sun kara farashin da kashi 66 cikin dari a watan Oktoba kadai.