On Air Now

ZANGON MARAICEN LAHADI

6:00pm - Midnight

Kotu Ta Soke Nasarar Abba Kabir Yusuf Amatsayin Gwamnan Jihar Kano

Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Kano ta soke Nasarar Gwamna Abba Kabir Yusuf a zaben 2023, inda ta bayyana jam’iyyar APC a matsayin wadda ta lashe zaben da aka yi ranar 18 ga watan Maris.

Tunda farko, hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta ayyana Yusuf wanda ya tsaya takara a karkashin jam’iyyar NNPPa matsayin wanda ya lashe zaben.

Sai dai Jam'iyyar APC ta garzaya gaban Kotu 

A biyo mu domin karin bayani nan gaba.

Comments

Add a comment

Log in to the club or enter your details below.

A Biyo Mu a Shafukan Sada Zumunta

Today's Weather

  • Kano

    Sunny intervals

    High: 41°C | Low: 24°C