On Air Now

ZANGON MARAICE

3:00pm - 8:00pm

Ma'aikatan Wucin Gadi Milyan 1 Ne Zasu Yi Aikin Kidaya.

HUKUMAR KIDAYA

Hukumar kidaya ta kasa tace jimillar yan Najeriya milyan 1 ne zasu yi aikin kidayar da gwamnati zata gabatar a shekarar 2023.

Kazalika hukumar ta tabbatar da cewa za’a yi amfani da wata fasahar zamani wadda ake da tabbaci kanta wajen gudanar da aiki domin kawar da saka son zuciya  daga bangaren yan siyasa  da wasu masu fada aji da zasu iya yiwa shirin zagon kasa.

 

Kwamishinan hukumar mai wakiltar jihar Ekiti Mister Deji Ajayi  ne ya baiyana haka  yayin wani taron manema Labarai da aka gabatar a jiya.

 

Da yake jawabi game da muhimmancin da  kidayar ke dashi  ta bangaren gina kasa da  kuma amfani dashi wajen daukar  matasa  aikin yi.