On Air Now

ZANGON RANAR ASABAR

Noon - 6:00pm

Manchester City Ta Lallasa Leed United Da Ci 3 Da 1

Yan wasan city

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta doke Leeds United da ci 3 da 1 a gasar Premier da suka fafata a filin wasa na Elland Road a daren Laraba.

Ya  zuwa  yanzu , kungiyar kwallon kafa ta  Manchester City  ta zura kwallaye 43 a kakar wasa ta bana kuma  dan wasa Haaland yana da kwallaye   20 daga cikin kwallayen da aka zura a ragar  kungiyoyi daban daban.

City ta koma tazarar maki uku tsakaninta da Arsenal wadda take mataki na daya a teburin gasar da maki biyar , kuma ita  ce  kan mataki na biyu a gasar  da maki 35.