On Air Now

ZANGON RANA

10:00am - 3:00pm

Saurari Cikakkiyar Hirar Tsohon Gwamnan Jihar Kano Mallam Ibrahim Shekarau Da Arewa Radio 93.1

Tsohon gwamnan Jihar Kano Mallam Ibrahim Shekarau, tsohon ministan Ilimi ne kuma tsohon sanatan Kano ta tsakiya.

Cikin shirin na musamman a jerin tattaunawar manyan baki na watan Mayu da Mallam Shekarau a daren ranar Ahamis 2 ga watan na Mayu shekarar 2024 ya yi tsokaci kan batutuwa da dama ciki harda makasudin kafa hukumar karbar korafe-korafen jama'a da yaki da cin hanci da rashawa (PCACC)