On Air Now

ZANGON MARAICE

3:00pm - 8:00pm

Taron ya gabata a yau a dakin taro na Africa House da ke gidan Gwamnatin Kano.

Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, yayin da ya halarci taron kaddamar kwamitin dake da alhakin tattara kudade na gudun mowar yakar cutar Coronavirus.

 

Taron ya gabata a yau a dakin taro na Africa House da ke gidan Gwamnatin Kano.

Gwamnatin Jahar Kano ta bawa Alh Aliko Dangote filin wasa na Sani Abacha Stadium domin samar da gadaje 600 domin mayar da shi cibiyar killace masu dauke da wannan cuta kamar yadda babban mataimaki na Musamman ga Gwamnan Kano kan lamuran Jama'a Alfindiki Faizu ya tabbatar da haka.