On Air Now

ZANGON DARE

8:00pm - Midnight

Yadda Manchester United Ta Sha Suburbuda A Hannun Manchester City

Dan wasa Erling Haaland ya zura kwallaye biyu a raga, a wasan da kungiyar kwallon kafa ta Manchester city ta yiwa Manchester united suburbuda a gaban magabatanta da ci 3 da nema a filin wasa na Old Trafford, wanda hakan yasa saura maki biyu tsakaninta da Tottenham.

Saura minti 10 a tashi daga karawar, City ta zura kwallo ta uku a raga ta hannun, Phil Foden, hakan ya tabbatar da maki uku ga Æ™ungiyar  ta Etihad.

Kawo yanzu  kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta yi rashin nasara biyar daga wasanni  10 da fara kakar bana.

Comments

Add a comment

Log in to the club or enter your details below.

A Biyo Mu a Shafukan Sada Zumunta

Today's Weather

  • Kano

    Thundery shower

    High: 29°C | Low: 22°C