On Air Now

Off Air

Midnight - Noon

Yadda Wani Matashi Ke Amfani Da Kafafen Sada Zumunta Wajen Magance Matsaloli A Kano

Yayin da wasu matasa a Najeriya ke bata lokacinsu dake da muhimmanci wajen yin nishadi a shafukan sada zumunta, tunanin ya sha bambam ga  wani matashi a  hukumar Dambatta ta jihar Kano.

Sulaiman Yusuf Maitama yana amfani da  kafafen sada zumunta wajen zakulo wasu kalubale domin neman  ci gaba a kauyukan yankinsu wanda ke samun hadin kai daga masu ruwa da tsaki wajen magance matsalolin. 

A rahoton  na musamman a  wannan mako tare da tallafin kungiyar Nigeria Health  Watch, wakilinmu Nura Haruna Mudi, ya yi nazari kan fafutukar da  Maitama ke yi tare da bukatar sauran matasa su yi koyi.

Saurari cikakken rahoton:

Comments

Add a comment

Log in to the club or enter your details below.

A Biyo Mu a Shafukan Sada Zumunta

Today's Weather

  • Kano

    Sunny intervals

    High: 40°C | Low: 25°C