On Air Now

Off Air

Midnight - Noon

Yadda Za'a Dama Da Mata Cikin Harkokin Fasahar Sadarwa {JIGON RAHOTONMU}

Tambarin Idon Mikiya na Arewa Radiyo

Wasu kungiyoyin fararen hula sun koyar da mata sama da guda 350 harkokin kasuwanci a duniyar fasahar zamani, da manufar ganin sun dogara da kansu da kuma rika yin gogayya dasu a bangaren.

Ga cikakken rahoton da Kamaludden Muhammad  ya  hada mana.

A latsa nan  domin sauraren  rahoton...


A Biyo Mu a Shafukan Sada Zumunta

Today's Weather

  • Kano

    Sunny intervals

    High: 35°C | Low: 19°C