On Air Now

ZANGON MARAICE

3:00pm - 8:00pm

Za'a Rika Baiwa Ma'aikatan Gwamnati Maza Hutun Haihuwa

shugaban kasa Buhari

Gwamnatin tarayya ta amince a rika bayar da hutun kwana 14 na haihuwa ga ma’aikatan gwamnatin tarayya

Shugabar ma'aikata ta kasa  Dr. Folasadeyemi-esan,  ita  ce  ta   bayyana hakan a ranar Litinin a wata takarda mai dauke da kwanan watan 25 ga Nuwambar 2022.

Takardar, ta ce hakan ya yi daidai da tanade-tanaden dokokin aikin gwamnati na shekarar 2021.