On Air Now

ZANGON MARAICE

3:00pm - 8:00pm

Gwamna Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya fita duba yadda aikin rufe iyakokin Kano yake gudana

Gwamna Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya fita duba yadda aikin rufe iyakokin Kano yake gudana

Gwamna ya sake gargadi na musamman akan jami'an tsaro da su tabbatar da suna aikin su domin duk wanda aka kama da karya doka gwamnati baza tai kasa a gwiwa ba wajen hukunta su. Hakan na kunshe cikin wata sanarwa da Salihu Tanko Yakasai Babban Mataimaki na Musamman Ga Gwamnan Kano kan Harkokin Sadarwa.